Shahararriyar masaniya kuma farfesa a fannin fasaha, Dr. Aisha Ali-Gombe, ta sake kafa wani babban tarihin nasara bayan da gidauniyar https://t.co/xpfD8Kmdsc ta ba wa sashen binciken tsaron intanet na Jami'ar (LSU Cybersecurity Clinic) tallafin $1m ƙarƙashin jagorancinta.
Kira ga duk masu kanana da matsakaitan sana’o’i (SMEs)!
Ga wata dama ta musamman daga @kebramtech da @_lumilab a shirin Digital SME Launch Pad 5.0
Wannan shiri ne da aka tsara domin taimaka muku wajen kai kasuwancinku mataki na gaba a duniyar fasaha.
Kamfanin zuba jari na @SabouCapital, ta samu jari daga Mastercard Foundation don ƙarfafa ƙananan da matsakaitan kasuwanci (SMEs) a nahiyar Afirka.
https://t.co/tSEg7FcriG
Muna godiya sosai da kwarin gwiwar da kuke ba mu. Wannan nasara ta ƙara mana karsashi da kuma azama!
Ku ci gaba da bibiyar shafinmu na https://t.co/N7ZAsdsj8e domin samun sahihan labaran fasaha cikin harshen Hausa. Mun gode! 🙏
We just hit 100,000 monthly pageviews organically on the @TechHausa website.
This proves Hausa audiences want tech content in their own language.
We’re just getting started
Want to reach the Hausa tech audience? Partner with us our DMs are open or email: [email protected]
Ya bayyana cewa kamfaninsa ya sha wahala wajen cike guraben ayyuka sama da 500 tun daga shekarar 2024, duk da cewa sun takaita neman ma’aikatan ga ‘yan Najeriya kawai.