🕌 JUMMAH MUBARAK
May Allah accept our prayers and acts of worship, forgive our shortcomings, and shower us with His endless mercy and blessings.
May our prayers be accepted,
May our guidance be strengthened,
May our hearts be filled with peace,
And may our homes and communities be blessed.
Jumma’ah Mubarak to you and your loved ones. 🤲🏽
The GMTD Rimi Local Government chapter organized a gathering of women for a meeting with Alhaji Abubakar Tsanni, DG GMTD, who represented Alhaji Ibrahim Kabir Masari and Engr. Muttaqha Rabe Darma.
During the visit, Alhaji Abubakar Tsanni led the delegation to Rimi town to meet with women who support President Asiwaju Bola Ahmed Tinubu and the Executive Governor of Katsina State, Dr. Dikko Umar Radda.
The meeting provided an opportunity to strengthen relationships, unity, and mutual understanding, while also discussing important issues affecting women and the development of the community.
END OF AUGUST MRD/GMTD EMPOWERMENT SUMMARY
As we come to the end of August, the Small & Micro Businesses Empowerment Programme continues to support individuals and strengthen grassroots economic opportunities across Katsina State.
Under the leadership of Engr. Muttaqha Rabe Darma, Hon. Minister of Housing and Urban Development, a total of 509 candidates have been paid across the following Local Government Areas:
📍 Katsina — 110
📍 Jibia — 58
📍 Kaita — 63
📍 Batagarawa — 69
📍 Charanchi — 41
📍 Matazu — 44
📍 Sabuwa — 56
📍 Dandume — 68
TOTAL: 509 PAID CANDIDATES
#MRDDigital #Empowerment #SmallAndMicroBusinesses #Katsina #EconomicEmpowerment #CommunityDevelopment #EndOfAugust
JUMMA’AH MUBARAK 🌙
May this blessed Friday bring peace to our hearts, blessings to our homes, and mercy to our lives. May Allah accept our prayers, forgive our shortcomings, increase us in faith, and guide us always on the path of righteousness.
Barka da Maulidin Annabi ﷺ
A wannan lokaci mai albarka na Maulidin Annabi Muhammad ﷺ, muna tunawa da rayuwarsa, da saƙonsa na tausayi, tawali’u da rahama ga dukkan halittu.
Allah Ya sa koyarwar Manzon Allah ﷺ ta ci gaba da haskaka zukatanmu, ta haɗa kanmu cikin ’yan’uwa da ƙauna, kuma ta jagorance mu zuwa ga zaman lafiya da nasara a duniya da Lahira.
Allah Ya sa mu kasance cikin masu koyi da kyawawan ɗabi’u da koyarwar Manzon Allah ﷺ.
Maulidi Mubarak! 🌙✨
Ṣallallāhu Alaihi Wasallam ﷺ
Zawiyoyin Ɗarikar Tijjaniyya na ci gaba da amfana da tallafin Maulidin Manzon Allah ﷺ da Mai Girma Ministan Gidaje da Ci gaban Birane, Engr. Muttaqha-Rabe Darma, yake bayarwa domin gudanar da bukukuwan Maulidin Annabi Muhammad ﷺ.
Wannan kyakkyawan tallafi ya kasance wata babbar gudummawa wajen sauƙaƙa gudanar da bukukuwan Maulidin Manzon Allah ﷺ a Zawiyoyin Ɗarikar Tijjaniyya
Muna roƙon Allah SWT Ya saka masa da mafificin alheri, Ya ƙara masa lafiya, arziki da ikon ci gaba da hidimtawa al’umma.
Allah Ya saka da alheri. 🤲
“Gwamna Radda Ne Jagoran Siyasar Jihar Katsina” — Muttaqha Rabe Darma
Ministan, Engr. Muttaqha Rabe Darma, ya bayyana cewa Gwamna Dikko Umar Radda ne jagoran siyasar Jihar Katsina.
Ya bayyana hakan ne yayin wata hira da manema labarai, inda ya ce dukkan masu riƙe da muƙaman siyasa ’yan asalin Jihar Katsina, ciki har da masu riƙe da manyan muƙamai, suna ƙarƙashin jagorancin Gwamna Radda a fagen siyasa.
Kai tsaye daga jihar jigawa gurin Nuna goyon baya ga Bola Ahmad Tinubu wanda Mai Girma Ministan Gidaje da Raya Birane Engr Muttaqa Rabe Darma yahalarta Ajihar Jigawa
DARAKTAN YANKI NA TSARA ZABE, DAIDAIITAWA DA TATTARA MAGOYA BAYAN ZABE AREWA MASO YAMMA
Mai Girma Hon. Muttaqha Rabe Darma
Ministan Gidaje da Raya Birane
Wannan sabon mukami da aka ba ka shaida ce ta jagoranci, jajircewa da kuma ci gaba da sadaukar da kai wajen hidimar kasa.
Muna da yakinin cewa kwarewarka da hangen nesanka za su taimaka wajen inganta tsare tsaren zabe, daidaita ayyukan zabe da kuma tattara magoya baya domin samun Arewa maso Yamma mai karfi da ci gaba.
Muna sake taya ka murna da wannan babban nauyi da aka dora mama.
Allah Ya taimake ka, Ya ba ka hikima da nasara wajen gudanar da wannan sabon nauyi.
An Kammala Shirin Horas Da Malamai Na Wucin Gadi, Guda 200 Da Injiniya Muttaka Rabe Darma Ya Ɗauki Nauyi.
A ranar Juma'a 21, ga watan Agusta, na shekarar 2026, aka kammala shirin horas da Malaman makarantu na wucin gadi, guda dari biyu 200, da ministan gidaje da raya birane, Injiniya Muttaka Rabe Darma ya dauki nauyi, a ƙananan hukumomi guda bakwai dake jihar Katsina.
Shugaban kula da shirin Dr. Abdussalam Abubakar, ya bayyana cewa manufar shirin shi ne taimakawa matasa waɗanda suka kammala karatu amma kuma basu da ayyukan yi, da kuma ɗalibai na sakandire, musamman masu shirin zana jarabawowin WEAC, NECO, JAMB da sauransu.
Ya kara da cewa, shirin ya bayar da dama ga matasa waɗanda suke da matakin karatu na Degree da kuma NCE guda 200, tare da horas da su akan darussan da suka hada da, English, Maths, Physics, Chemistry, Biology, Economics, Accounting da kuma darasin Government, domin su ringa koyar da ɗalibai waɗannan darussa a ƙananan hukumomin su.
Dr. Abdussalam Abubakar, ya kara da cewa, Za'a ringa bayar da alawus na 40,000 ga masu Degree da HND, da kuma 30,000 ga masu NCE. Sannan kuma an fara shirin ne a kananan hukumomi bakwai a matsayin matakin farko, tare da sa ran shirin zai cigaba da gudana a dukkan kananan hukumomi 34 na Jihar Katsina, domin tasirin da shirin yake da shi a cikin al'umma.
Daga karshe ya yaba wa Injiniya Muttaka Rabe Darma, da wannan kyakkyawan shirin da ya kawo, kuma ya bayyana cewa yana sa ran sauran masu rike da mukamai daga matakin tarayya har zuwa na jiha su ma su kirkiri wani tsari wanda zai taimaka ma rayuwar al'umma domin cigabanta.
KARSHEN WATAN YULI TAKAITACCEN RAHOTON SHIRIN KARFAFA TATTALIN ARZIKI NA ƘARAMAR HUKUMAR DUTSINMA
A ci gaba da aiwatar da shirin MRD/GMTD Small & Micro Businesses Empowerment Programme, an biya ’yan takara 43 Ƙaramar Hukumar MANI domin tallafa wa ƙanana da matsakaitan sana’o’i.
Wannan shiri yana ci gaba da ba ‘yan kasuwa damar faɗaɗa harkokinsu, samar da guraben aikin yi, da ƙarfafa tattalin arzikin al’umma.
A ƙarƙashin jagorancin:
Engr. Muttaqha Rabe Darma
Hon. Minister, Housing and Urban Development
MRD/ GMTD DUTSINMA LOCAL GOVERNMENT SMALL MICRO BUSINESSES EMPOWERMENT UNDER THE LEADERSHIP OF HON.MINISTER HOUSING AND URBAN DEVELOPMENT ENGR.MUTTAQHA RABE DARMA.
KARSHEN WATAN YULI TAKAITACCEN RAHOTON SHIRIN KARFAFA TATTALIN ARZIKI NA ƘARAMAR HUKUMAR DANMUSA
A ci gaba da aiwatar da shirin MRD/GMTD Small & Micro Businesses Empowerment Programme, an biya ’yan takara 58 Ƙaramar Hukumar Dutsinma domin tallafa wa ƙanana da matsakaitan sana’o’i.
Wannan shiri yana ci gaba da ba ‘yan kasuwa damar faɗaɗa harkokinsu, samar da guraben aikin yi, da ƙarfafa tattalin arzikin al’umma.
A ƙarƙashin jagorancin:
Engr. Muttaqha Rabe Darma
Hon. Minister, Housing and Urban Development
Alhamdulillah, today I mark my 60th birthday.
I am deeply grateful to Almighty Allah for the gift of life, good health, family, friends, and the privilege to serve our great nation.
As I begin another chapter, I remain committed to serving with sincerity, humility and dedication, while contributing my best toward the progress and development of our people.
I sincerely appreciate everyone who has sent prayers, messages and goodwill on this special occasion.
May Almighty Allah continue to guide us, bless our efforts and grant us many more years in good health and purposeful service.
Alhamdulillah for 60 remarkable years.