Muna nuna damuwa kan abin da ke faruwa a Iran bayan harin Amurka da Isra'ila suka kai.
Amma me ya sa idan aka zo batun rashin tsaron Arewa, sai mu yi shiru?
Abin da ya fi kusa da mu, shi ya fi dacewa mu fara gyara.
Allah Ya ba mu fahimta da kishin kanmu. Ameen.
✨ Ramadan Mubarak! 🌙
A time for reflection, gratitude, and giving. May this holy month bring peace, blessings, and endless opportunities to grow spiritually. 🕌💛
#Ramadan#Ramadan2026#Blessings
Repost this if you’re a Nigerian Muslim and you distance yourself from the terrorists and bandits bedevilling our country, repost if you condemn their atrocities and believe it to be un-Islamic and barbaric.
I want to check something, or even prove a point.