Troops of Operation Whirl Stroke have arrested two armed suspects in Benue
Locals killing their own people.
But we have VDM and some brain dead bigots with dangerous agendas shamelessly blaming Fulani for everything while their locals get away with these crimes
Gwani Bukhari Sunusi Idris, wanda ɗan asalin Kano, ne da ya wakilci jihar ya lashe gwarzon zakara na musabaƙar ta shekarar 2024, a ɓangaren izu 60 da Tafsiri, wadda ta gudana a jihar Kebbi.
Hauwa Ibrahim Jibrin, wadda ita ce mace ta farko daga jihar Kano, da ta samu muƙamin kwamishiniyar ‘Yansanda Nijeriya, Hauwa ta fito daga ƙaramar hukumar Fagge.
Wane fata za ku yi mata?
Since Our Independence in 1960,the Only Gubernatorial candidate who congratulated the Winner was Rabiu Kwankwaso (I stand to be corrected).We no de Congratulate each other.After election na fight continue until another election. Alaji @KwankwasoRM akwai tawakali.
Professor Sheikh Ibrahim Makari, a renowned Nigerian scholar, has been recognized as Africa's most knowledgeable expert in Hadith and Fiqh. His exceptional mastery of Islamic scripture is evident in his ability to recite both Sahih Bukhari and Sahih Muslim from memory.
This prestigious honor was conferred upon him by Al-Azhar University in Egypt, a revered institution and one of the oldest Islamic universities in the world.
Hukumar Ƙididdiga ta Birtaniya ta bayyana cewa iyaye sun yi rajistar yara sama da 4,600 da sunan na Muhammad a shekarar 2023.
Muhammad na cikin sunaye 10 da aka fi raɗa wa ƴaƴa maza tun 2016 amma a yanzu sunan ya sha gaban Noah, da a baya aka fi saka wa yara.