@Teeteeyy Biyewa shawaran kawaye da kuma ƴan uwanta waɗanda basuyi aure ba. Bayan kuma mijin yana sauke duk wani hakki dake kansa. Ni shaida ne wallahi. Yanzu haka sun kai ta sun baro ta. Mijin ya sake ta, tana neman dawowa amma yaki.
@onlinewitola This is unislamic. There is nothing like that in Islam. They are just babalawo indisguise. In Hausa we called them mallaman tsubbu. Because no where in Islam, you will find such thing.
@Arewa_Source Aminu J Town ɗan kutumar uba ne fa. Wato bakasan cewa shi ɗan IPOB sai da ya hau kan Senator Buba ko? Hassan ya kawo hujjojin da yakamata ayi anfani dasu wajen binciken Senator Buba.
@Gassol0001 Sai Kim ji ana Man rabbuka zaki gane cewa akwai regret, amma lokacin babu maganar regret kuwa. Domin walakiri zai ci ƙaniyan ki la'ada a waje kuwa. Allah ya shiryar damu baki ɗaya. Allahumma ameen.
@sarkinnomaa Ba kuɗin halal bane shiyasa. Da ace kuɗin halal ɗin sa ne wanda ya samu da guminsa wallahi bazai ajiye har su jima haka ba. Kuɗine da aka samo daga wata hanyar cuta, shine aka ɓoye ta har ta lalace haka. Allah ya kyauta.