@YusufMBuhari Wai’yancin kai, amma zukatan ’yan Najeriya cike suke da ciwo da takaici. Bayan shekaru 66, har yanzu talaka na fuskantar tsoro, yunwa, talauci da rashin tsaro amma muna kuka saboda halin da take ciki. Ya Allah, Ka kawo mana shugabanci na adalci, tsaro da tausayi. 🇳🇬💔
@_dinomelaye Insecurity is too serious for politics. Nigerians need action, not speeches—safe communities, secure farms, and an end to kidnapping and killings. Leaders must be judged by results.
@Khady_Bamalli Saboda haka, ko da ba mu yarda da mutum ko abin da yake yi ba, bai dace mu yi farin ciki da mutuwarsa ko mu yi masa mummunar addu’a ba. Mu bar hukunci ga Allah, mu kiyaye harshenmu da abin da muke rubutawa.
@Khady_Bamalli Gaskiya kin faɗi magana mai ma’ana. Mace tana da daraja sosai, kuma bai kamata a raina ta ko a kaskantar da ita ba. Amma ni ina ganin mutuntawa ya kamata ya kasance tsakanin mace da namiji, domin kowa yana da nasa ƙimar da Allah Ya ba shi. 🙏