*TABBAS WANDA YA KIYAYE WANNAN YA DACE DA LAILATUL KADRI*
Akwai abubuwa da dama da mutane suke mayar da hankalinsu idan goman karshe na watan Ramadan yazo.
A cikin wannan video mai minti 6 kacal malam ya kawo hanyar da idan mutum ya bita TABBAS zai dace da daren lailatun Kadri