@_ivrhm Don Allah Ku daina propaganda da tsohuwar magna, yanzu Baba hangs AI ya tuba Yana tare da gida gida๐ฏ hmm Allah y kuma tarwatsa tsakaninku ana yi muna Jin fadi
@Pharmacio001 This remind me of your leader Mai girma wazirin Adamawa his biological daughter was a commissioner in Sen Bindo govt, yet she was there until they lost the second term, and nobody insult anybody, gsky kwankwaso have a long way to go in politics
Even PO is not playing this child
@dawisu As you claimed the story was published by Daily Nigeria, are you perhaps telling us daily Nigeria were not aware with all there who Excel at investigative journalism until the matter is before court, haba Oga yanzu ke Nan Madugu Bai ISA ya raba wannan queen BA har sai ta Kai GA c
@dawisu AA Oga Don Allah Ku daina kare Madugu da gan gan, please Ku fadawa al'umma gaskiya, gida gida na a son ransa yayi Abu nan BA, Amma fa Oga Ka tuna shi a Ka Kai court, kuma aka yada a duniya, oga I have a respect for you but please on this even for once we should justify Abba like
@IkukuomaC Until you guys start fighting each other after 2027, Kwankwasiyya and Obidients enjoy the moment for now, we shall see who's madder after 2027๐ ๐๐คฃ
@LEVELBOII Of course Makafi because that's the only way you can achieve your goals now but come 2031 Madugu will come and say emilokan, Kai Makafi BA dama Don Allah meye marabarku dasu Ganduje
@KwankwasoRM Allah Sarki Madugu yanzu fa Neman JAMA,a a ke, har na tuna farkon gwamnatin Abba, kowa sai dai ya Kai dafi miller road, duniya makaranta๐ ๐๐คฃ
@DeeOneAyekooto Ikon Allah babachic from a far north east understand what the kwankwasiyya Guys fail to understand about kwankwaso, so funny, mutanen madugu๐๐ ๐
@Necessary_Cho A da kace, the situation is different now bari in Gaya ma KO rimi ne ya dawo, a idona dokar Kasa Aminu shine Sarkin Kano, shi ya saka BA Yadda za kuyi dasu.