We help you master high-income digital skills, including Digital Marketing, Affiliate Marketing, AI Tools, Video Editing, Graphic Design, and Content Creation
SPONSORED
Kada ka wuce wannan post idan da gaske kana son ka fara samun kudi online. Wata kila ka shiga online classes da yawa amma har yanzu baka taba samun ko sisi ba.
👉 Danna yanzu:
https://t.co/d7ucb9VkSz
ko ka tuntubemu ta 0813 518 7922
#fyp
Reaching ₦1.5 Million is a truly remarkable milestone.
Thank you to everyone who has been part of this journey—your trust, support, and consistency made this achievement possible.
This is just the beginning. Here's to greater milestones ahead
#Grateful#Milestone#ValPulse
📷 Alhamdulillah!Over the last 3 months (April, May, and June), I earned ₦314,000 from my Hausa Affiliate Success Formula offer This shows the power of learning valuable digital skills, building an audience, and taking consistent action.
⚠️ IDAN BA KA GYARA YADDA KAKE AMFANI DA STATUS BA, KANA RASA DAMAMMAKI MASU YAWA A RAYUWA!
WhatsApp ba wurin hira kawai ba ne, babban marketing tool ne. Amma idan kana amfani da shi ba daidai ba, ba zai amfane ka ba.
#DanejiAcademy#WhatsAppMarketing#DigitalMarketing
Wasu har yanzu suna kallon WhatsApp a matsayin wajen chatting kawai… 😳
Alhali yanzu WhatsApp ta zama cikakkiyar makaranta da kasuwa a lokaci guda
Idan kana da kaya ko service da kake siyarwa amma baka anfani da WhatsApp sosai ba, toh kana barin kuɗi a tebur 🚀
#DanejiAcademy
Yadda Isah Shanawa — wanda ake kira halastaccen ɗan Kwankwasiyya — ya soki Abba Kabir Yusuf da cewa “ba cikakken ɗan siyasa bane”… amma mutane da yawa suna ganin irin wannan magana ita ce siyasa kanta 😳🔥
#DanejiAcademy#Kwankwasiyya#AbbaGidaGida#KanoPolitics#Nigeria
📚 MU KUMA ISLAMIYYA 001 🤲✨ Ga wata simple question 👇 Kuma hakan zai iya faruwa da mu a lokacin Sallah 🕌 💡 Kowa ya ajiye mana amsarsa a comment section 👇 🎁 Akwai yuwuwar zamu bada giveaway ga wadanda suka amsa daidai 😍 #DanejiAcademy#MakeMoneyOnline
Da farko, ban taba tunanin zan taɓa samun kuɗi ta intanet ba
Na kasance kamar yawancin mutane:
Ina scrolling kawai, ina kallo, amma ba na samun komai.
Sai rana ɗaya na tambayi kaina:
“Me yasa wasu suke samun kuɗi onlin?”
Daga nan na fara bincike…
Na gano affiliate marketing.
Mutane da yawa suna tambaya…
“Wace skill zan koya da zata bani kuɗi da wayar hannu?”
Ga 3 digital skills da zaka iya farawa da su yanzu kuma su kawo maka kuɗi:
1️⃣ Affiliate Marketing
2️⃣ Video Editing
3️⃣ Social Media Management
Enroll
https://t.co/d7ucb9VkSz
#danejiacademy
A shekarar 2026, mutane da yawa a Najeriya suna komawa affiliate marketing a matsayin hanyar samun kuɗi ta intanet. Amma me yasa?
Ga wasu dalilai masu ƙarfi:
1️⃣ Ba sai kana da jari mai yawa ba
Za ka iya fara da wayar hannu da internet kawai. Turomin da Sako yanzu
#affiliate
🔥 MEYASA ZAKA KOYI AFFILIATE MARKETING A 2026?
A lokacin da mutane ke kuka da tsadar rayuwa 😔
Wasu kuma suna samun kudi a kullum ta internet 💰
🤔 Tambaya ita ce:
Kai zaka cigaba da kallo ne… ko zaka shiga ka amfana?
Kotun ɗaukaka ƙara ta buƙaci ya sake shigar da sabuwar ƙara bayan an gano kura-kurai a ƙarar da aka gabatar.
Maimakon ɓata lokaci da waya, zaka iya koyon online skills kamar:
Shiga programme ɗin nan 👇
https://t.co/d7ucb9VkSz
📞 0802 579 2857
#danejiacademy#affiliateMarket