MAFI YAWAN MATASA SUNA SHAN WAHALA A RAYUWA SABODA BASU SON SU FAHIMCI GASKIYAR YADDA DUNIYA KE AIKI.
βββββββββββββββββ
Gaskiya wani lokaci tana da zafi.
Mutane da yawa ba sa son jin ta.
Sun fi son labari mai dadi fiye da gaskiya mai raΙaΙi.
Amma akwai wani abu da ya kamata ka sani:
rayuwa zata yi maka sauΖi a ranar da ka fahimci yadda duniya ke aiki.
Idan ka fahimci wadannan gaskiya, zuciyarka za ta samu kwanciyar hankali.
βββββββββββββββββ
1οΈβ£ Ba'a son ka a banza
A rayuwa mutane da yawa ba sa son mutum kawai saboda shi.
Yawanci suna son mutum ne saboda:
β abin da yake da shi.
β abin da zai iya yi.
β ko amfani da za su samu daga gare shi.
Wannan ba mugunta ba ce.
haka duniya take aiki.
βββββββββββββββββ
2οΈβ£ Kai ne mai ceton kanka
Mutane da yawa suna jiran wani ya zo ya canza rayuwarsu.
Amma gaskiya ita ce:
β’ Babu wanda zai zo ya ceto ka.
β’ Ba gwamnati ba.
β’ Ba aboki ba.
β’ Ba wani ba.
Kai ne dole ka tashi ka nemi makomarka.
βββββββββββββββββ
3οΈβ£ Juriya tafi kwarin gwiwa
Kwarin gwiwa yana zuwa yana tafiya.
Wasu ranaku zaka ji daΙin aiki.
Wasu ranaku kuma ba zaka ji komai ba.
Amma mutanen da suka yi nasara a rayuwa ba su jira motivation ba.
sun dogara da discipline.
βββββββββββββββββ
4οΈβ£ Kudi yana warware matsaloli da yawa
A gaskiya:
kudi ba shi ne komai ba.
Amma rashin kudi yana kawo matsaloli da yawa.
Saboda haka neman halal da kokari ba laifi ba ne.
βββββββββββββββββ
5οΈβ£ Yin shiru hikima ne
Ba kowace magana ba ce ya kamata ka amsa.
Wani lokaci yin shiru shi ne mafi girman hikima.
Domin hayaniya ba ta magance komai.
βββββββββββββββββ
6οΈβ£ Mutane basu damu sosai da kai ba
Gaskiya mai zafi ita ce:
mutane suna da rayuwarsu.
Suna da damuwarsu.
Saboda haka ba kowa ne ke tunanin rayuwarka ba kamar yadda kake tsammani.
βββββββββββββββββ
7οΈβ£ Girmamawa ana nema da aiki
β Ba'a samun daraja da roΖo.
β Ba'a samun girmamawa da kuka.
β Aiki ake yi a same su.
βββββββββββββββββ
8οΈβ£ Soyayya tana bukatar kulawa
A rayuwa babu wani abu da yake tabbata har abada idan babu kulawa.
Dangantaka tana rayuwa ne da:
β girmamawa
β kulawa
β da kokari.
βββββββββββββββββ
9οΈβ£ Faduwa wani bangare ne na rayuwa
Zaka iya yin komai daidai.
Amma har yanzu ka fadi.
Saboda haka kada ka bari faduwa ta karya zuciyarka.
Domin faduwa wani bangare ne na tafiyar nasara.
βββββββββββββββββ
π Ba kowa ne aboki ba
Wasu mutane suna kusa da kai
saboda kuna aiki tare ne kawai.
Amma idan rayuwa ta canza zaka gane wanene aboki na gaskiya.
βββββββββββββββββ
1οΈβ£1οΈβ£ Mahaifi shine wanda yake maka fatan alheri
A rayuwa zaka hadu da mutane da yawa.
Amma akwai namiji guda daya wanda yake son ka fi shi a komai "Mahaifinka".
βββββββββββββββββ
π Darasi:
Idan ka fahimci wadannan gaskiya a rayuwaβ¦
Zuciyarka za ta samu kwanciyar hankali.
Domin zaka daina tsammanin abubuwan da duniya ba za ta ba ka ba.
π§ Silent Treatment is not always about needing space.
Sometimes itβs used to punish, control, or manipulate another person by withholding communication.
Healthy relationships solve problems through conversation, not silence.
Have you ever experienced the silent treatment?
#Psychology #Mindset #HumanBehavior #Relationships
π§ Emotional manipulation doesnβt always look like control.
Sometimes it looks like guilt, fear, or constant pressure until you start doubting yourself.
Protect your peace. Learn to recognize the signs.
Whatβs the biggest red flag youβve noticed?
#Psychology#Mindset #HumanBehavior #EmotionalIntelligence