Allah ka Sanya Albarka acikin kasuwanchinmu Allah kuma ya sassautamana acikin yanayin da muke ciki🤲 abkna @suleszn_ kazo ka kawomana customers kaida @Sir_Nercedy ga kuma oga @el_uthmaan
An rawaito hadisi daga Imran bin Husain (Allah ya ƙara masa yarda) cewa:
"Abu ukun da bawa ke dacewa da samun cikar burin duniya da lahira sune:
▪️HAƘURI: A lokacin da wani bala’i ya sauka a ga mutum
▪️ƘADDARA: Yarda da ƙaddara mai kyau da mara kyau Yana jawo alheri da samun dacewa duniya da lahira
▪️ADDU’A: Yawaita yin addu'a a lokacin jin daɗi da lokacin larura Yana kawo dacewa a duniya da lahira
Allah yasa mu dace, amin
- Sukairaj Hafiz Imam
@AbuKusada Hhh toh let says uban gidanmu kuma mentor namu a siyasance da kuma mu'amulla.
In short you're number one to me in politics kana ajiyewa na ajiye nima🤭
Mai bulala namu🤗
Today I’m a year older, and a step closer to my purpose.
Alhamdulillah.
Oh Allah, forgive my past, bless my present, and make my future beautiful.
Let this year bring me closer to You, answer my duaas, and fill my life with barakah.
Barakallahu fi umrik to me 🤲