@bbchausa Insha Allahu wanan shine yaki da zai yi sanadiyar Karyewar su, Ya Allah ya Bawa Falasɗinawa Nasara akan azzaluman Yahudawa don Tsarkin Sunayen ka Ya Allah
@bbchausa Ba Kuskure bane suna sane, ya zama Wa'azi ga Masar din, tunda sunki taimakon Yan Uwan su, gashi nan yanzu Allah ya fara nuna musu Isra'ila ba kaunar su take ba
You see things like this and still don’t care because they don’t share the same ideology as you, talking about Tawhid. You must be very stupid! May Allah free them, amin.