Wannan ba Central Mosque ba ne. Wannan Masallacin Jihar Zamfara da ke birnin Gusau.
An gyara tare da kyautata shi ne ƙarƙashin jagorancin Mai Girma Gwamnan Jihar Zamfara @daudalawal_ .
Allah Ya saka masa da alheri, Ya ƙara masa nasara wajen yi wa al'ummar Zamfara hidima.

Ya Allah.🤲🏼
Mun zo ƙofarka da zuciya mai tawakkali. Kai ne Mai buɗe ƙofofin alheri, Kai ne Mai ba da mulki ga wanda Ka so
Ya Allah, idan screening ɗin CDCFIB da muka yi alheri ne gare mu, Ka sanya sunayenmu cikin waɗanda za a zaɓa. Ka sa nasara ta zo mana ba tare da wahala ba

Ahmed XM ya bayyana cewa ya taɓa ƙin tayin tallata aikin cryptocurrency $SUNUSI (The African Bull) saboda shakkun da ya yi kan sahihancinsa.
Ya yi gargadin cewa kada masu saka jari su yanke hukunci bisa talla ko alkawarin riba cikin sauri, domin wasu ayyuka na iya amfani da

Ahmad XM🚀
One of the outstanding young figures making a name for himself in the African crypto space
We are proud of your dedication to empowering young people and your contribution to supporting education and building schols
May Allah continue to bless you with wisdom good

😂 Lokacin da coin ɗinka ya fara tashi...
Kai da calculator ɗinka kun zama abokan zama. 😅📈
Kullum lissafi ake yi:
"Idan ya ƙara tashi da 10%, ni fa millionaire ne!" 🤣💸
Allah Ya sa wallet ɗinmu ya cika da riba, 🤲🏼🚀💰
@YahayaCrypto