Wallahi, I Can Only Imagine How Painful And Difficult This Must Be For The Daura Emir's Family, Children And Grandchildren To Witness All That Is Happening. It Must Be An Incredibly Difficult Time For Them.
Allah Ya Ba Ku Haƙuri, Ya Kuma Ba Ku Sa'a A Wannan Jarrabawa.
Sai Kaga Miji Ya Kai Matarsa Umara, Ya Siya Mata Mota Ko Gida Kuma Yayi Shiru Abinsa. Amma Su Kuwa, Da Sun Siya Maka Shadda, Sai Ka Ji, “Irin Shaddar Da Na Siyawa Mijina Ce.” Ko Da Ta Siya Maka Takalmi, Sai Ka Ji, “Har Wani Ƙarin Tsayi Kake Idan Ka Sa Takalmin Nan” 😂
Nisa'u 🫵🏼