Sanin active times a X zai taimaka sosai wajen gano lokacin da ya dace kayi posting, lokacin da mutanenka suka fi active sannan kuma a rana wani lokaci yakamata ka huta.
Daga hagu zuwa dama daga sama zakaga 12am, 1am ... zuwa 4am mutanena basa active ko kadan alokutan, sannan daga 5am zuwa 8am sunfi active sosai.
Inda yafi blue, nan ne mutanena suka fi active.
Yadda zaka duba naka
Premium > analytics > audience > active time
Bismillahir Rahmanir Raheem 🤲
Assalamu alaikum warahamatullah wabarakatuhu🙏
Good Morning X fam🤍
#Alhamdulillah ✨️ A new day is a new mercy 🍀 may Allah ease our affairs, place barakah in our time, and grant us goodness in all that lies ahead. Ameen 🤲🏽