Take some of your profit and treat yourself to something nice. 🍽️💰
By the way, between DEX trading and futures trading, which one is making more money in crypto right now?”
If you’re told to save ₦20 every day:
In a week:
₦20 × 7 = ₦140
In a month:
₦140 × 30 = ₦4,200
In a year:
₦4,200 × 365 = ₦1,533,000
So, in one year, you’ll save ₦1.5 million, but you still come and say you don’t have money to start a business. 😂
🚨 BINANCE TA KARA SAMUN KARFI A KASUWAR CRYPTO DATA?
CoinMarketCap ta sayi CoinGlass.
Idan kai trader ne, tabbas ka san waɗannan websites biyu.
https://t.co/UKMOFFJqor
kana amfani da shi wajen duba farashi, market cap, volume da sauran bayanan kasuwa.
https://t.co/PYdl7epFHs
kana amfani da shi wajen duba bayanan derivatives/futures, kamar Open Interest, Funding Rate da Liquidations.
Yanzu kamfani guda ya mallaki duka biyun.
Amma akwai wani abu mafi muhimmanci. 👇
Binance ta sayi CoinMarketCap tun 2020.
Wato tsarin ya zama:
Binance → CoinMarketCap → CoinGlass
Wannan ba yana nufin cewa bayanan CoinGlass za su zama marasa gaskiya ba.
A halin yanzu, CoinMarketCap ta ce CoinGlass zai ci gaba da aiki da brand ɗinsa, team ɗinsa, website, API da pricing ɗinsa ba tare da canji ba.
Amma a matsayinka na trader, ya kamata ka fara tambayar kanka:
Shin ya dace ka dogara da source guda ɗaya wajen karanta kasuwa?
Idan Open Interest, Funding Rate, Liquidations da sauran market data suna da matukar muhimmanci wajen analysis ɗinka, cross-checking daga wasu independent sources zai iya zama muhimmi.
Saboda a Web3, data ita ce power.
Kuma idan data ta fara taruwa a hannun ƙananan manyan kamfanoni, tambayar independence da transparency za ta ƙara zama muhimmi.
Mu dai traders, mu buɗe ido. 👀
Kada ka dogara da number ɗaya kawai. Ka duba source ɗin da ya samar da shi.
🚨 Bitget security incident update
Bitget confirmed unauthorized transfers from some hot wallets, with around $387.5M reportedly transferred to attacker-controlled addresses.
Stay alert, verify official updates, and avoid random links or DMs. 🔐
#Bitget#Crypto#Web3