Web3 ba filin wasa bane✍️
Kullum ana samun sabbin abubuwa, sabbin ilimomi, sabbin damarmaki. Idan ka tsaya, za a wuce ka. Idan ka daina neman ilimi, zaka zama outdated. Ka dage da nacin neman ilimi kullum, domin haka ne zaka zama wani a wannan duniya tamu ta web3.
#Coinmarket Cap itace manhajar dake nuna farashin ko wani Crypto coin/token dake kowane Exchange, koda suna da banbancin farashi,
Haka zalika tana bayyana adadin kasuwannin da suke rike da Coin ko token, da yanayin farashinsu da kudaɗen da suke cikin wanan coin din ko token din.
#Coinmarketcap Use Case.
3. Coinmarket Cap: Tana bada cikakkun bayanai, tarihai da sigigonin mu'amala na kasuwancin Crypto baki daya, sannan tana bada damar yin nazarin farashi da kuɗin dake ciniki da sauran nau'ukan mu'amala irin na kasuwar Crypto.
#Coinmarketcap use case.
2. Ta hanyar Coinmarket Cap ne ake samun labarai, Rahotanni sababbi da tsofaffi na musamman a kan yanayi da kuma halin da kasuwar Crypto take ciki, da kuma sanin ka'idoji na kasuwa da sanin cigaban fasahar Crypto currency a duniya.
@Coinmarketcap use case.
2. Ta hanyar Coinmarket Cap ne ake samun labarai, Rahotanni sababbi da tsofaffi na musamman a kan yanayi da kuma halin da kasuwar Crypto take ciki, da kuma sanin ka'idoji na kasuwa da sanin cigaban fasahar Crypto currency a duniya.
#Coinmarketcap Na matukar taka rawar gani a duniyar Crypto baki daya.
Ga kadan daga Use case dinta wato alfanun ta.
1. Coinmarket cap na bada cikekken bayanan kowane Crypto coin, token da kuma bada cikakken tarihin sa da irin rawar daya taka a duniyar Crypto currency.