๐๐ฎ๐ป๐ฎ๐ป๐ฎ๐ป ๐๐ฟ๐ฒ๐ฎ๐๐ผ๐ฟ๐โฆ ๐๐ ๐ญ๐ผ ๐ก๐ฎ ๐๐ฎษ๐ฎ ๐ ๐๐ธ๐ Wata ๐๐ฎ๐๐ธ๐ถ๐๐ฎ
Yawancin mutane suna cewa ka rika bayyana kanka kowace rana ko wane lokaci. Amma Tambayar Anan itace? ka bayyana da meโฆ hannu babu komai ko kuma da ฦima da daraja.
Consistency yana da tasiri Sosai babu shakka. Amma idan babu ฦwarewa, wannan consistency din yana zama hayaniya ne kawai. Kana posting, kana ฦoฦari, kana wahala amma babu wani canji. Me ya sa? Domin mutane ba sa la'akari da ฦoฦari kawai. suna la'akarine da abin da ka kawo mai amfani.
Koyon skills yana canza komai. Yana ba ka abin da za ka bayar. Yana ฦara maka kwarin gwiwa domin ka san abin da kake yi. Yana sa mutane su ษauke ka da muhimmanci, domin yanzu kana da amfani kanada Wani value da zaka iya bayarwa. Kuma daga nan, consistency naka zai fara aiki a gare ka.
ฦwarewa tana sauฦaฦa tafiyarka. Maimakon ka tilasta mutane su kula da kai, a Hankali zaka fara Jan hankalinsu zuwa gare ka. Maimakon da kaine kake binsu yanzu su ne za su fara ganin ka suna binka.
Wallahi, bayyana ba tare da ฦwarewa ba kamar buga ฦofa ne ba tare da abin bayarwa ba. Mutane za su daina buษewa.
Don haka ka fara a Hankali. Zaษi Bangaren ษaya. Ka mai da hankali a kai kullum. Ka inganta shi a hankali. Sannan ka fito ka nunawa duniya abin da ka iya.
Fara koya yau nan gaba zaka gode ma kanka
@S_M_Danpullo@Mahmoudsardauna@SunusiMinjibir@Yusi0x@aliy_almustapha
Good Morning โ๏ธ
The biggest breakthroughs don't always come from new discoveries.
Sometimes they come from making existing knowledge available to more people.
โช๏ธA therapist's expertise.
โช๏ธA creator's content.
โช๏ธA patient's commitment to recovery.
When these connect, care can scale beyond the walls of a clinic.
That's how the future of healthcare gets built.
One connection at a time.
@Telemedizin #DigitalHealth #WorldTherapyStore