Maryam trend and became popular over night through a meaningful and rightful way.
Wannan wa'azi ne ga yan uwa mata masu so sai sunyi trending ta hanyar raye-raye da nuna tsiraici a social media ko nuna sabon Allah a fili.
Allah Zai iya daukaka ku ba sai ta hanyar zunubi ba wanda idan wata ta rasu za'a fara rokon jama'a cewa Dan Allah a sauke videonta kuma ayi delete account dinta bayan da take da rai ita tayi aikinta da kanta.
Dan Allah yan uwa mata ku gyara kuyi abinda ko bayan kun rasu za'a dinga yadawa ana muku addu'a na neman gafara da Rahma.
Nasiha ce!!
Gwana tamu me Albarka ❤️🤍
1st position at interschool level
1st position at local government level
1st position at State level
1st position at National level
1st position in the whole world.
Allahu Akbar🥹🤍