Wasu matan kawai sunyi aure ne amma zaman gidan iyayen su yafi musu alkhairi saboda cin mutunci da wulakancin da mazajen su ke yi musu, wata ta manta yaushe rabon kwana ya hada su da mijin ta sai yawon banza, wata kam "I love you" sai a bollywood.
Maza muji tsoron Allah!