Lesson i learned this year is that a person’s capacity for growth is directly linked to how much truth they can face about themselves without running away.
27 days after marriage, he divorced her after catching her naked on a video call with her ex boyfriend 💔Sometimes, this whole bestie thing goes far beyond what we can ever imagine.
Do you know what it means to come home at night to a woman who'll give you a little love, a little affection, a little tenderness? It means you're in the wrong house, that's what it means.
Innãlillãhi wa innã ilaihi rãji'uun..
Anzo raba musu gado a Kotu, sai Aminin Mahaifinsu yace Mahaifinsu yayi masa wasiyya cewa katafaren filin da ya mallaka a gina Makaranta da Masallaci su zamar masa sadaka mai gudana.
Yaran nan suka ce sam basu yarda da wannan wasiyya ba saboda haka dole a raba musu gado har wannan filin.
Ana cikin magana sai daya daga cikin Magadan wadda 'ya ce a wajan Mamacin ta daga hannu, Alkali ya bata dama tayi magana. Tace ita ta hakura da gadon Mahaifinta gaba daya, a bar mata filin shi kadai zata gina Masallaci da Makaranta kamar yanda Mahaifinta ya gayawa Amininsa.
Magada suka ce sun yarda. Alkali da duk wanda suke Kotun suka dinga sawa Yarinya nan albarka har wani Babban Lauya ya tashi ya bada gudummuwar bulo kyauta.
Bayan 'yan shekaru, Yarinya ta siyarwa da wani Company wannan filin a kudi sama da naira Miliyan dari uku. Ashe ita dama lissafinta shine a bar mata filin, ta siyar ta fi kowa cin gado mai tsoka.
Wallahil azim da gaske aka yi ba hikaya bace.
~ Barr. Ibrahim Arif Garba..
Ko Wace Shegiya Data Tashi - “I will not marry a Hausa man”
Meanwhile there’s a young guy somewhere , Yanawa Alhaji Musa Mai Cementi Safarar Su Duk Weekend A Hotel.
Ka godewa Allah idan baka Zina wallahi. And don't even go closer to it. It is one of the worst things you can get addicted to as a man. Your whole perception of the world and women changes. It is way too dangerous. The momentary pleasure isn't worth the mess it leaves behind.