The Supreme Court has dismissed the application of former Vice-President Atiku Abubakar, Presidential candidate of the Peoples Democratic Party (PDP) to file fresh evidence against President Bola Tinubu.
Gwamnatin tarayya ta ayyana ranar Laraba, 27 ga Satumba, 2023 a matsayin ranar hutu domin tunawa da bukukuwan maulud. Bikin yana nuna maulidin fiyayyen halitta Annabi Muhammad…
Jam’iyyar All Progressives Congress (APC) mai mulki da kuma babbar jam’iyyar adawa ta PDP a jihar Ogun sun yi kaca-kaca a kan sabon kashe-kashen ‘yan kungiyar asiri… Jam’iyyar APC mai mulki da kuma babbar jam’iyyar adawa ta PDP a jihar Ogun
Kungiyar Aure Matchmaking a Kano, wadda aka fi sani da Mai Dalilin Aure, ta yi tayin mata hudu ga mai tuka keken da ya mayar wa mai su Naira miliyan 15 da ya manta da kudin a keken nasa.
Gwamna Abba Kabir Yusuf a wani Watsa Labarai na Musamman, ya bukaci al’ummar Kano da su kwantar da hankalinsu, ya kuma sha alwashin kalubalantar hukuncin da kotun sauraron kararrakin zaben gwamna ta yanke a kotun daukaka kara.
Kotun sauraron kararrakin zaben gwamnan jihar Kano ta sanya ranar Laraba domin yanke hukunci kan karar da jam’iyyar APC ta shigar na kalubalantar nasarar Gwamna Abba Kabir Yusuf na jam’iyyar New Nigeria People’s Party (NNPP).
Gwamnatin tarayya ta aike da goron gayyata ga shugabannin kungiyar kwadago ta Najeriya NLC da takwararta ta TUC domin gudanar da wani sabon taro domin kaucewa yajin aikin sai baba-ta-gani sakamakon cire tallafin man fetur. Kungiyar ta ba da wa’adin makonni 3 na shiga ya Jin aikin
Salisu wani mazaunin Yankaba da ke karamar hukumar Nasarawa a cikin babban birnin jihar, ya mayar da kudin ne bayan ya ji sakon bacewar kudin a wani gidan rediyo da ke Kano. Kudaden, Naira miliyan 15 idan aka canza su, sun hada da; CFA miliyan 10.130 da kuma Naira miliyan 2.9
Wani faifan bidiyo da aka yi a dandalin sada zumunta ya nuna cewa Tinubu da Obasanjo sun hadu a bikin tunawa da ranar haihuwar Alake inda tsohon shugaban kasar ya ‘amince’ ya yi aiki tare da shugaba mai ci. A cikin wata sanarwa da mai taimaka masa na musamman kan harkokin labarai
A kowace rana akan ɗaura dubban aure ko fiye da haka a cikin kusan kowace al'umma a duniya. Sai dai yayin da ake ɗaura dubbai kullum, haka ma dubbai ke mutuwa a kowace rana.
A jihar Kano kaɗai, aure 999 ne suka mutu cikin wata tara na farkon 2023.
Kwanaki uku a wa’adin da shugaban kasa Bola Tinubu ya bayar, hukumomin gwamnatin tarayya tare da hadin gwiwar jami’an tsaro na fafutukar kwato biliyoyin Naira da aka baiwa manoman shinkafa a matsayin rance tun daga shekarar 2018.