In Sha Allah yau zamuyi X Space tareda team na $SUNUSI. Space din zamuyi shine domin tattauanawa da community na $SUNUSI, tareda amsa tambayoyinku, da kuma sauraren shawarwarinku.
Tattaunawar zata kasance da misalin 8:30 na daren yau Lahadi, 12 July, 2026.
90% na ilimin dex ba koyar sa akeyi ba, kasuwa ce zata koyar da kai da kanta sbd mu'amalar ka da ita yau da kullum.
mafiyawan mutane iya irin wahala da asarar da suka sha akasuwa iya irin yadda zasu koyawa kan su discipline da contral na emotions da rashin greednes.