Ba ba dole ne nasarar mutum ta kasance cikin abin da ya mallaka ko dukiyar da ya tara ba. Wani lokacin nasarar mutum ita ce yadda ya taimaka wa wasu suka cimma nasarorin su.
Akwai mutane da Allah Ya halicce su domin su zama sanadin ci gaban wasu.
Za ka rasa wasu mutane, za ka rabu da wasu, wasu kuma za su fahimce ka ba daidai ba.
Amma kada ka bari tsoron rasa mutane ya hana ka zama mutumin da kake son zama.
Ka zaɓi ci gabanka, domin ba kowa ne aka ƙaddara zai raka ka zuwa inda kake son zuwa ba. ❤️
— ZAIDU ALIYU
We specialize in selling high-demand men's clothing such as jeans, T-shirts, shirts, trousers, underwear, native wear, and accessories. #zasboutique We designed to serve young men, workers, students, and professionals who need quality and affordable clothing for daily wear,