@BaqeerID1 Baikamata kana irin wannan abu ga malaman addiniba akwai abubuwan posting dayawa dazaka yi post nashi kasamu like and comment basaikayiwa malamin addini maidaraja irin wannan ba haba baikamataba sam
@BaqeerID1 Bakeer kenan kanaso kabata sunan malami sbd kasumu coment or like but karkamanta ko ubangiji yana ragawa salihan bayi bare kai dan tasha kuma dan media malan yafi ubanka daraja