🏆🇳🇬 Nigeria has recorded another proud achievement as Abdurraheem Almufti Yelwa, son of Professor Mansur Isa Yelwa, won the International Qur’an Recitation Competition in Saudi Arabia.
📖✨ His excellent recitation and strong mastery of Tajweed helped him emerge as the overall winner among contestants from different countries.
🎉👏 Congratulations to Abdurraheem Almufti Yelwa on this remarkable achievement. We wish him continued success and excellence. 🌟🤲🏽
Lallai haihuwa tayi rana🥰🫂
Did you know?
Asthma causes over 442,000 deaths every year—mostly in places where inhalers are too expensive or unavailable.
Keep a date with us at IBB Specialist Hospital Minna today to get your inhaler. FREE!!!
Anata zina da ƴaƴanku baku sani ba...!
Yara sun san duk wani maganin dazai hana ɗaukar ciki ku kuna can gida kuna wallahi sai an biya 500k sadakin wance, wance kuma ɗazu wani gaye ya bata 50k yai abun da ake jiran sai an biya 500k. Wata ma kayan kwalliya da Waya zaka siya mata ku wuce daki😴
Ita dai Zina mai yinta ba ruwansa da ciyar da yarinya ko yi mata tufafi. Amma mijinta duk wata ɗawainiyarta tana kansa. Don haka ya rage naku, ku taimaki kan ku da ƴaƴaku.
A duba Surah mai number 66, Suratul Tahrim Aya ta 6. "Allah yace ku tsare kanku da na ýaýanku daga shiga wuta har zuwa ƙarshen ayar.....
Wannan ya rage gare ku iyaye, ku rage dogon buri ku aurar da yayanku Idan wanda kuka yarda da natsuwa da tarbiyan shi yazo neman Auren yarku.
Ubangiji Allah Kadatar damu, ka tsaremu daga Sharrin shaidan, Allah yakawo mazaje da mataye Nagari nagartattu...✍️