Bro, sometimes there's no explanation for what's happening in my life, I just know I’m extremely lucky and I’m very grateful.
Alhamdulillah, it can only be God. ❤️
Sunayen Annabawan Allah guda Ashirin da Biyar (25) da Qur'an Mai Girma ya ambata.
Sanin Annabawa ya na daga rukunen imani.
Alaramma Abdullahi Abba Zaria da Professor
Isa Ali Ibrahim Pantami suka yi karatun.
Allah Ya bamu imani mai dorewa.
Ramadan 2022