Congratulations,Chairman GMTD Engr. Muttaqha Rabe Darma, on your well-deserved appointment as Zonal Director, Election Planning Coordinator & Mobilization Coordinator – NW
Wishing you greater success in this new role.
Chairman GMTD Engr. Muttaqha Rabe Darma Minister of Housing and Urban Development Daga Jihar Osun
Engr. Muttaqha Rabe Darma na daga cikin waɗanda suka halarci jihar Osun domin ci gaba da shirye-shiryen zaɓen Gwamnan Jihar Osun, wanda za a gudanar ranar Asabar mai zuwa
🏠 HOUSING MINISTER, DARMA, HOLDS INTERACTIVE MEETING WITH FEDERAL CONTROLLERS OF HOUSING
Today in Abuja, the Honourable Minister of Housing and Urban Development, Engr. Muttaqha Rabe Darma, PhD, held an interactive meeting with the Federal Controllers of Housing from the 36 states of the Federation and the Federal Capital Territory (FCT).
The meeting provided an opportunity to review field operations, identify challenges affecting project implementation, and strengthen coordination for improved service delivery across the country.
Under the leadership of the Honourable Minister, the Ministry remains committed to advancing housing development, improving project delivery, and supporting the Renewed Hope Agenda of President Bola Ahmed Tinubu for the benefit of all Nigerians.
Together, we are building a better future and working towards decent and affordable housing for all. 🇳🇬🏠
#MuttaqhaRabeDarma #HousingAndUrbanDevelopment #RenewedHopeAgenda #HousingForAll #Nigeria
MONDAY MESSAGE
To the good people of Katsina State,
A new week brings fresh opportunities to serve, grow, and build a brighter future together. Let us remain united, hardworking, and steadfast in our commitment to the progress and development of our dear state.
May this week be filled with peace, productivity, success, and abundant blessings for you and your families.
Happy Monday, and may God continue to bless Katsina State and the Federal Republic of Nigeria.
– Engr. Muttaqha Rabe Darma, PhD
Chairman GMTD
Honourable Minister of Housing and Urban Development
Engr. Muttaqha Rabe Darma Ya Bai wa Al’ummar Sabon Gida, Yamma I, Katsina Sabon Transformer
A madadin Ministan Gidaje da Bunƙasa Birane, Engr. Muttaqha Rabe Darma, wakilinsa P.A Gambo Garba ya miƙa sabon transformer ga al’ummar Sabon Gida da ke Mazabar Yamma I a Jihar Katsina, domin magance matsalar ƙarancin wutar lantarki da yankin ke fuskanta.
Yayin miƙa transformer ɗin, P.A Gambo Garba ya bayyana cewa Ministan ya himmatu wajen ci gaba da aiwatar da ayyukan alheri da ke inganta rayuwar al’umma, musamman ta fuskar samar da abubuwan more rayuwa. Ya ƙara da cewa ƙofar Ministan a buɗe take ga al’umma, kuma zai ci gaba da tallafa wa jama’a gwargwadon iko.
A nasu ɓangaren, al’ummar Sabon Gida da shugabanninsu sun nuna matuƙar farin ciki da godiya bisa wannan tallafi, tare da yabawa Engr. Muttaqha Rabe Darma kan kulawarsa ga buƙatun jama’a. Sun kuma yi masa addu’ar Allah Ya ƙara masa lafiya, hikima da nasara a ci gaba da hidimtawa ƙasa da al’umma.
ENGR. MUTTAQHA RABE DARMA MINISTER OF HOUSING AND URBAN DEVELOPMENT YA HALARCI TARON TUNAWA DA MARIGAYI JANAR HASSAN USMAN KATSINA A KADUNA
Ministan Gidaje da Bunƙasa Birane, Engr. Muttaqha Rabe Darma, ya halarci babban taron tunawa da marigayi Janar Hassan Usman Katsina karo na uku a Kaduna, inda ya wakilci Shugaban Ƙasa, Asiwaju Bola Ahmed Tinubu, tare da gabatar da saƙon Shugaban Ƙasa a wajen taron.
An gudanar da taron ne domin tunawa da rayuwa, kishin ƙasa da irin gagarumar gudunmawar da marigayi Janar Hassan Usman Katsina ya bayar wajen ci gaban Najeriya da al’ummarta.
Happy 60th Birthday to Engr. Muttaqha Rabe Darma, Chairman GMTD and Honourable Minister of Housing and Urban Development.
Wishing you good health, long life, wisdom, and continued success in your service to our nation. May Allah bless you abundantly and grant you many more fruitful years.
Happy Birthday, Sir! 🎉🎂
EFCC Chairman Mr. Olanipekun Olukoyede. Ya Ziyarci Ministan Gidaje Da Raya Birane Engr. Muttaqha-Rabe Darma, PhD, A Ofishin Dake Mabushi Inda Yayi Masa Fatan Alkhairi Kuma Suka Tattauna Kan Muhimman Batutuwa
Monday Message,
To the good people of Katsina State,
A new week brings new opportunities to serve, grow, and build a brighter future together. Let us remain united, hardworking, and committed to the progress of our state.
Wishing you all a peaceful, productive, and blessed week ahead.
Happy Monday, and may God bless Katsina State.
Engr. Muttaqha Rabe Darma chaired the KSITM Council Meeting on Saturday, 27th June 2026, where key issues concerning the institution’s growth and development were discussed.
POLITICAL VISITS!
24/06/2026
The Committee for the Endorsement and Confirmation of President Bola Ahmed Tinubu's Re-election Bid, for which the Independent National Electoral Commission (INEC) issued endorsement forms requiring governors' signatures, has continued its visits to state governors in line with INEC's guidelines.
The committee, led by the Special Adviser to the President on Political Affairs, H.E. Ibrahim Kabir Masari, and accompanied by the Minister of Housing and Urban Development, Engr. Muttaqha-Rabe Darma, PhD, today visited the Governor of Bayelsa State, Senator Douye Diri, and his counterpart, the Governor of Enugu State, Dr. Peter Mbah, to obtain their signatures on the endorsement forms.
This follows similar endorsements by the Governor of Adamawa State and his counterpart, the Governor of Delta State, who signed the forms on Tuesday.
#KatsinaWane1 #MuttaqhaDarma #MRDMediaTeam #SmallScaleBusinessEmpowerment #NigeriaHousing #LagosNigeria
Engr. Muttaqha Rabe Darma: A Mandate of Reform, Compassion, and Service
In public service, some leaders simply administer institutions, while others redefine them through vision, purpose, and action. Engr. Muttaqha Rabe Darma, the Honourable Minister of Housing and Urban Development, has, within a remarkably short period, demonstrated that transformative leadership is not measured by time in office but by impact.
Barely two months into his tenure, he has initiated far-reaching reforms aimed at repositioning the Federal Ministry of Housing and Urban Development for greater efficiency, accountability, and measurable results. His leadership has inspired renewed confidence in the ministry and reinforced the belief that public institutions can indeed deliver meaningful change.
Yet, beyond his impressive professional credentials as an engineer and administrator lies a leader deeply rooted in compassion and service to humanity. His story is not merely one of technical expertise; it is the story of a grassroots politician and philanthropist whose commitment to improving lives predates his ministerial appointment. For years, he has remained closely connected to ordinary citizens, extending support and creating opportunities for those in need.
Engr. Muttaqha Rabe Darma exemplifies purposeful and people-centred leadership. By combining engineering excellence with empathy and a strong sense of public duty, he is doing far more than constructing houses—he is laying the foundation for inclusive development, sustainable urban renewal, and renewed hope for countless Nigerians.
His journey from a grassroots philanthropist to a Minister of the Federal Republic stands as a powerful testament to the fact that competence and compassion can coexist in leadership and, together, become a force for lasting national transformation.
Kwamitin Tabbatar Da Amincewar Sake Tsayawa, Takarar Shugaban Kasa Bola Ahmad Tinubu, Wanda INEC Ta Bada Form Domin Sanya Hannun Gwamnoni, Na Cigaba Da Ziyarar Gwamnonin Kamar Yadda INEC Din Ta Buƙata.
Kwamitin Karkashin Jagorancin Mai Baiwa Shugaban Kasa Shawara Akan Harkokin Siyasa HE. Ibrahim Kabir Masari Tare Mara Bayan Ministan Gidaje Da Raya Birane Engr. Muttaqha-Rabe Darma, PhD, Yau Sun Ziyarci Douye Diri, Na Jihar Bayelsa, Tare Da Takwaransa Peter Mbah, Na Jihar Inugu Domin Sanya Hannu A Form Din, Kamar Yadda Gwamnan Yola Da Takwaransa Gwamnan Delta Suka Sanya A Jiya Talata.
Alhamdulillah, yau na cika kwanaki 60 da hawa wannan matsayi. A cikin wannan lokaci, mun kawo shirye-shirye da tallafi ga al’ummar Jihar Katsina, waɗanda muke ci gaba da gudanarwa a kowane wata, tare da tallafa wa matasa, mata da masu ƙananan sana’o’i.
A yanzu ma an fara sabbin shirye-shirye da za su amfanar da jama’a. Wannan farkon tafiya ne, kuma za mu ci gaba da yi wa al’umma hidima cikin gaskiya da riƙon amana.
Ku yi sharing domin saƙon nan ya isa ga al’umma. Muna matuƙar godiya da goyon baya da addu’o’inku. Allah Ya saka da alheri. Ameen. 🤲🏽🇳🇬
Nasarar al’umma ita ce nasararmu. Mu fara wannan sabon mako da niyyar yin aiki mai amfani wanda zai inganta tare da taɓa rayuwar jama’a. Allah Ya sa wannan mako ya kasance mai albarka da nasara ga kowa.
Engr.muttaqha Rabe Darma
Chairman GMTD.
Minister Housing and Urban Development.
Ƙungiyar One to One Campaign Movement Ta Goyi Bayan GMTD Domin Tabbatar da Nasarar Tinubu da Dikko a Zaɓen 2027
Shugabannin ƙungiyoyi 30 ƙarƙashin jagorancin Ƙungiyar One to One Campaign Movement sun bayyana goyon bayansu ga Ƙungiyar Grassroot Mobilization for Tinubu–Dikko (GMTD), wadda Hon. Engr. Mutakka Rabe Darma ya assasa a Jihar Katsina, domin ƙarfafa yunƙurin tabbatar da nasarar Shugaba Bola Ahmed Tinubu da Gwamna Malam Dikko Umaru Radda a zaɓen shekarar 2027.
Sakataren Ƙungiyar GMTD, Hon. Bishir Gafiya, ya ce ƙungiyarsu a shirye take ta yi aiki kafaɗa da kafaɗa da Ƙungiyar One to One Campaign Movement. Ya tabbatar da cewa za su ba su dukkan gudunmawar da ta dace domin cimma manufofin da suka sanya a gaba.
Ni Engr. Muttaqha Rabe Darma Bayan na bar PTDF na ga darasi dayawa, don an bangaje ni saboda ba ni da mukami a lokacin, amma kuma Allah ya nuna ishara kan hakan."
"Na kan ɗauki lokaci mai tsawo bani da kudi, kuma ko na same su raba ma al'umma nake yi."