Wani dalibi ne nan ke saukowa daga motar makaranta, ranar 18 ga watan Janairu na shekarar 1962. Wacce makaranta? Eh, to ga shi nan a rubuce jikin motar.
Ga mu cikin shekarar 2005, a birnin Kano. Ko ka hangi wani mai Keke zai kade Mai Mota Hala? Ayya! ya yi wuf ya dauke kan Keken, Allah kiyaye gaba.
📷 @_lugude
The Qur'an tell us in surah Al-Jumu'ah (62:9) "when the call to prayer is called on Friday, then hasten towards the remembrance of Allah".
Let us prioritise the Jum’ah prayer over all matters. May Allah allow us to taste the sweet blessings attributed to Jum'ah🤲
📸: @_lugude
Saukarsu ke nan a No 10 Carlton House Terraco da ke London, taron tsarin mulkin da aka gudanar. Nan fa ba ka bukatar sai an yi maka karatun sunayensu. Eh shakka babu lokaci ya lula. @_lugude
Kwamishinan 'Yan Sanda, Alhaji Audu Bako ke nan. Shi ne gwamnan jihar Kano daga shekarar 1967, wato lokacin da a ka kirkiri jihar, zuwa 1975. In ma ba ka san shi ba, ba shakka ka san wasu ayyukansa.
📷 @_lugude
Fun fact: Kano arguably has the most street foods you would ever see anywhere in Nigeria, and it’s interesting to note that with as little as N50 or even lower you can get a cut from a loaf of bread here.
Kano is arguably the cheapest place to live in Nigeria.
@KanoChronicle ...so this is for everyone who was asking me to post my class pic of Corona Trust School..the date is stamped behind the pic n so is the studio name located in SabonGari 🙂
@KanoChronicle
This old newspaper article is from Democrat issue dated August 5th 1995 ..it's an interview on my late father..he was an avid cricketer and had played for Kano state as well!
Infact he was the captain of the team..
Wani Bakano ne nan ya hakince bisa hasumiyar Babban Masallacin birnin, ya ke tsokacin yadda duniya ke wucewa a sannu a sannu. Shekaru sittin (60) ke nan da wannan nazari nasa, tun da an dauke shi ne cikin shekarar 1962, kuma babu shakka ya sauko yanzu.
@_lugude
Ba za ka rasa sanin sojan RWAFF ba, wanda galibinsu Hausawa ne, kana iya ganinsu nan su na lugude. A daf da Garoua da ke Kamaru, cikin shekarar 1915. Ai watakila kana da labarin yakin Kamaru ko?
Birnin Kano daga jirgin sama. In ka lura jirgin na bisan gidan Sarki, kuma kana hangen kudu ne. Ai ga sakateriya can tsallake. Amma ko za ka iya kintacen shekarun? Ko mene dalilinka?
📷 Credit @_lugude from Facebook