Tunda Kwankwaso ya koma NDC Oga Ɗawisu yayi shiru. Yana tsoron ya koma NDC yaran Atiku su kafirta shi, idan kuma ya tsaya ADC ya san jam'iyyar Atiku bata cin zaɓe.
@Musab_y_agric Any time I grab my phone in front of Abdullahi, he will start singing the song and attempt to collect my phone and ask me to play 'She She Pu le'😂 for him.
Kwankwaso has never faced this type of resistance in his entire political career.
Marketing Peter Obi is his hardest job and most difficult one.
While Kwankwaso’s dominance remains only in Kano, the 2027 election will be a very big test even in Kano.
I predict NDC can not even perform in Kano as NNPP in 2023.
Fingers crossed.
@Musdapha_@taheerprime@bulamabukarti Alaji kuma in ka ji yadda har aya nassi na ke tunanin wani lokaci yana ja amma shikenan kuma Kaga lokaci guda. Yana daga cikin abinda yasa har yanzu na ke ganin ƙimar Jafar Jafar
@MTNNG@MTN180 ku jahilai ne. System ɗin ku na jahilci ne. Tunda kun samu ƙasa irin wannan ai dole ku yi yadda ku ka ga dama.
Ku gyara in kuna gyarawa. Maciya amanar banza da wofi. Ni dai ban yafe maku ba.
Obi wasn't criminal when he run as VP to Atiku in 2019. But he suddenly became criminal now that he aligns with Kwankwaso.
The agenda is not the progress of the country but to see the downfall of Kwankwaso.
Don't worry, your agenda will not agend.
It's OK.
If you want to have peace of mind privatize everything--from health care, education, electricity, water supply etc.
Just that all these are unaffordable to the common man. Only God can save a poor man in this country.
It's OK.