@harunamaiwada@Abbamangal_ Masha Allah, haka ya yi, kaima Allah ya maida maka mafi Alkhairi, Ameen. Saboda mu mutanen Katsina mun dauke shi mai kishin al'ummar jihar Katsina, saboda irin kokarin da ya yi wajen samar wa mutanen Katsina aikin yi a cikin alamurransa na kasuwanci m
@hon_umar_rimaye@AbuKusada Idan mutum ya ga ya cika ษan siyasa, kuma yana ganin jan wuya ne a yankin sa, ya je ya nemi takara a wata jam'iya. Mu dai mun gaji da sokiburutsu da a ke yi. Yawwa!
@dawisu Agreed, as I said to my friend, while I saw people queuing for the direct primary, I laugh while I was together with him, he asked me what is the matter?, I told him the candidate was already choose since last week, on a consensus channel