Yadda ake amfani da DEXScreener wajen nemo trending tokens
Shiga website na DEXScreener a browser naka. Rubuta a adireshin.
Da zarar ka buɗe shafin, za ka ga sassa daban-daban. Nemo inda aka rubuta "Trending Pairs" ko "Hot Pairs
Kada ka taba yiwa ƙaddarar wani dariya dan kuwa baka san taka ya zata kasan ce ba
Lokacin da @Gayu_BTC ya koma 150Mc ba irin baƙin maganar da ba fada ba
Mai makon ai kusawan ci ai spotting na shi kamar yadda akai na $SUNUSI
Zan cen ya kasu kashi biyu akan $SUNUSI
Wasu na cewa anyi burning ɗin 50% na $SUNUSI
Wasu na cewa anyi hacking ɗin wallet ɗin Dev
Koma me ne mudai muna masa kekkewan zato
Idan har yanzu #Oswap basu biya mutane kuɗin su ba da aka fitar dasu a trade bada izinin su ba please ayi kokari ayi hakan
An samu matsala, ya kamata ace anyi komai cikin lokacin daya dace ba sai haƙurin su ya ƙare ba
Na gama shirya cikakken bidiyon On-Chain Analysis na Roobinhood Chain!
Ku nuna goyon baya ta hanyar MAX Likes, Repost da Comments a wannan post ɗin. Da zarar mun ga kyakkyawan engagement, zan saki bidiyon gaba ɗaya domin kowa ya amfana.
Ba mu zo nan don gasa da kowa ba. Mun zo ne domin gano dama tun da wuri, mu kare kanmu daga damfara, sannan mu ci gajiyar wannan sabuwar chain tare. 🤝🦅
Ɗan baiwa shiga rigima da kushewa ba naka bane kai neman kuɗi kazo ka shiga ka kwashi rabon ka ka wuce gaba
$GAYU
5pDbcXKVk9FMCz7P31iaezva7iR3rGWhJz6TQU6Qpump
DYOR
$SUNUSI 🚀🚀
Yanaza zuwa 400Mc kuyi tsalle ku shige shi daga nan sai duniyar wata
Kuna gama cin kasuwar ina jiran kasona
DYOR
2vvw3cSwibzGD6SgW9QzRaBdmjkYrvs218DUy6VWpump