Yanzu kowa jira ya ke a ce a ga sabon 'challenge' ya fito kowa ya yi na shi, ya yi 'posting'.
Mun manta da babban 'challenge' din da ya ke gabanmu na hisabi da tsallake Siradi a Ranar Lahira.
Wallahi Musulmi mu lura. Mafi yawan 'challenges' din nan duk haramun ne tsagwaronsa.