'Taimakon talaka ba zai hana ni more rayuwata ba'
Ɗan adawa daga jam'iyyar haɗaka ta ADC Dino Melaye ya yi bayanin yadda ya ɗabi'antu da sha'awar motocin alfamarma da ya yi iƙirarin cewa da kuɗinsa na halal yake sayen su.
🎥 - Abba Auwalu
@GloWorld hello. My sim got blocked due to inactiveness for some time. I went to welcome it back and I was told that I cannot do it bcoz the sim is not attached to my NIN and I have been using it for over 15 years. Please how do I go about it
Sina Warncke wadda sunanta na Hausa shi ne Zinariya, ƴar ƙasar Jamus ce da take sha’awar ƙwarewa a harshen Hausa, kuma ta bayyana mana al'adun Hausawa da ta fi so da kuma yadda take rayuwa a cikin ƴan ƙabilar a Najeriya.
MISSING PERSON
Please help us find our sister, Fatima Tijjani Inuwa Dutse.She was last seen on Sunday morning in Sallari area of Kano, wearing a black hijab.
If you have any information about her whereabouts, please contact us immediately or report to the nearest police station.
The highest number of Igbo Muslims in the South East can be found in Enohia Itim, Afikpo North, Ebonyi State. Nsukka, another major town in Enugu state, comes next after Afikpo in terms of the preponderance of Igbo Muslims. Islam was brought to Afikpo in 1958 by Sheikh Ibrahim Okpani Nwagui.
Hukumar Ƙididdiga ta Birtaniya ta bayyana cewa iyaye sun yi rajistar yara sama da 4,600 da sunan na Muhammad a shekarar 2023.
Muhammad na cikin sunaye 10 da aka fi raɗa wa ƴaƴa maza tun 2016 amma a yanzu sunan ya sha gaban Noah, da a baya aka fi saka wa yara.
Hukumar Ƙididdiga ta Birtaniya ta bayyana cewa iyaye sun yi rajistar yara sama da 4,600 da sunan na Muhammad a shekarar 2023.
Muhammad na cikin sunaye 10 da aka fi raɗa wa ƴaƴa maza tun 2016 amma a yanzu sunan ya sha gaban Noah, da a baya aka fi saka wa yara.