We are vibing with Kwankwaso on Abba's betrayal, but team Fubara all the way on his beef with Wike. Politics can be wild but Nigerians always find a way to navigate it
Na yi iyakar kokari na tunda Baba Buhari Ya sauka akan mulki na rufe chapter mulkin sa, kamar yadda na saba yiwa sauran shugabanni idan sun bar mulki, amma zan baka amsa Mallam Bashir da hausa dan bana so na ja masa zagi bayan ran sa.
Kai musulmi ne, idan ka manta islamiyya zan tuna ma girman hakkin yan kasa akan shugaba, ko mai mulki.
Nayi korafi akan matsalar tsaro, wanda ya addabi mutane, aka kama ni aka kulle. Ko da izinin sa, ko ba izinin sa, hakki ya rataya a wuyan sa. Duk abinda Ya faru a mulkin sa alhaki na wuyan sa. Kaga titin Abuja dinnan da nai ta complaint akan rashin kyan hanya? Alhakin ta na kan sa, da sauran hakki kala kala na mutum miliyan sama da dari biyu.
Wannan ya tuna min qissar zamanin mulkin Sayyidina Umar yadda wata mata ke dafawa yaranta ruwan zafi dan su zaci girki take musu, amma ba abinda zata dafa, har Allah Ya kawo shi ya ji ta, ya kuma garzaya ya kawo mata abinci. Abinci ne fa kawai bata ci ba, jibi yadda abin ya tayar masa da hankali, ballanta a kama mutum da sunan sa, ace wai ba shi da hakki.
Har yau, ba wanda ya ce nai hakuri ko na yafe, duk ka hakki na da na iyaye na da na iyali na da abokan arziki da aka dauka. Still, na san na yafe har ga Allah. Wannan ba yana nufin I won't make reference to it ba randa ta kama.
Na sha fada ma, ka koyi dattaku da kauda kai akan wasu abubuwan, saboda wani zubin shuru alheri ne, kuma maganar ta na jawo wasu maganganun da suke fin ta farkon, sau tari wallahi ina da abin maida martami amma kawai sai na basar, ba dan tsoro ba sai dan ban ga alherin da yin hakan zai haifar ba, wannan shawara ce ko kai aiki da ita ko kar kayi ya rage naka.
Baba kuma Allah gafarta masa Ya kyautata makwanci, idan da wani hakki na akan sa, tun rasuwar sa na yafe duniya da lahira.
This is the result of a man who gave Allah his youth, his sleep, his comfort, his voice, his days and nights…
This gathering is not a crowd.
It is a generation standing to testify:
This man lived for Allah.
And Allah never hides His friends.
50+ years of spreading knowledge
500+ children, grandchildren and great-grandchildren ALL Huffadh
383 Memorization Schools
33,063 classes built
40,924 Huffadh graduates
A lifetime dedicated to the Book of Allah.
A legacy for generations.
A great loss to the Ummah. Allah Yarhamhu