Assalamu alaikum. May Almighty Allah accept your prayers, protect your families and loved ones, bring happiness and joy to your lives, relieve us from distress, forgive your forebears, bless your offsprings, and grant you the highest status in this life and in Aljannah Fiddaus.
IN HAR YAN ADAWA SUN YARDA CEWA IYA BAN DAKUNA CHAIRMAN YAKE GINAWA MATSAYIN MUNA MASOYA AI SAIMU GODEWA ALLAH
Hausawa suna cewa rashin jini rashin tsagawa duk chairman din dazai gina ban dakuna a qaramar hukumar sa tabbas watarana za,a wayi gari da gina makarantar baki dayanta

GIDAN DARAJA DA MUTUNCI
In zaka somu kasomu anan anan akasan darajar mu anan akasan mutuncin mu shidin tamkar yaya yake a wajan mu da sako ko babu sako muna gefan ka Barka da shan ruwa.
Hon. Ahmad Muhammad sekure
Bayan Kammala zagaye na farko na Samar da rijiyoyin burtsatse masu aiki da hasken rana a dรผkkan mazabu 13 na Karamar hukumar Birnin, yanzu an shiga zagaye na biyu inda yau aka fara da Mazabun Tudun Wuzirchi, Zango da Danโagundi Wanda Engr. Koki Sagir ya keyi.
Wato duk lokacin da kaji na ambaci mutumin kirki a siyasar qaramar hukumar tarauni to wannan bawan Allah ne, in kuma kaji nakira sunan wani bashi ba to mai irin halinsa ne,
Ya Allah ka qarawa rayuwa albarka๐คฒ๐คฒ๐คฒ๐คฒ hon. Abdullahi Sabo Abubakar