A yi siyasa cikin mutunta juna da fahimtar juna, domin siyasa ba ta nufin cin mutunci ko raina juna .
Bambancin ra'ayi kar ya hana mu girmama juna. Mu haɗu wajen gina al'umma cikin zaman lafiya, haɗin kai da mutunta juna." 🤝🕊️
I am a Muslim, and I am expressing my joy for the arrival of the month of Ramadan. I also seek forgiveness from anyone whom I may have offended or hurt, knowingly or unknowingly. May Almighty Allah forgive us all.
Likewise, may Allah make us among those who will be freed .
Abin da Baka Dashi Ka fita harkarsa , abinda kake Dashi Ka Tsaya Ka sarrafa Rayuwar Ka dashi , kayi Godiya ga Allah , duk kashin Ka duka karancin samun Ka akwai wadda kana samun Abun da Baya Samu a Rayuwar Nan🧏🏻
Sheik Ahmad Tijjani Guruntum...
🚨🚜 Iván Azón to Ipswich Town, deal sealed now with Como on straight loan!
Player heading to the UK in the next 24h for medical and contract signing, all done with Como.
#ITFC approved all documents. Here we go.
Karkayi Tunanin Gina babban Gida ko sayan babbar Mota ko Auren macen da kakeso da .Qauna zai Samar maka da cikakkiyar Nutsuwa🙏🧏 Sai bayan Ka Sami duk Abinda kakeso Jim kadan sai Ka Nemi Nutsuwar Ka Rasa a tattare Dakai ,Allah sarki Rayuwa🤦♀️,
Allah kasa mu wanye Lapia Amen 🥰✅