"Muna da nauyin faɗin gaskiya da kuma girmama shugabanci na haƙiƙa. Ina so in haskaka wasu muhimman batutuwa daga jawabin gwamna, musamman matsayarsa kan haɗin gwiwa tsakanin yankuna da ci gaban ƙasa.
Alhamdulillahi, zan fara da tabbatar da cewa Najeriya ta ƙunshi yankuna daban-daban: Arewa maso Yamma, Arewa maso Gabas da Arewa ta Tsakiya. Abin da muke so shi ne haɗin kai, da kuma a dama da kowa daidai wa daida wajen gina ƙasarmu.
Mun daɗe tare a wannan tafiya ta siyasa. Yankin Arewa maso Gabas ya ba da gagarumar gudummawa, kamar yadda Arewa maso Yamma da Arewa ta Tsakiya suka ba da tasu gudummawar ga ci gaban Najeriya.
Tun daga Sir Ahmadu Bello zuwa Shugaba Shehu Shagari, sannan daga baya Shugaba Muhammadu Buhari, yankin Arewa maso Yamma ya samar da shugabannin da suka ba da gudummawa ga ci gaban ƙasa. Allah Ya gafarta wa waɗanda suka rigamu gidan gaskiya.
Haka nan, yankin Arewa maso Gabas ma ya ba da gagarumar gudummawa ga Najeriya, tun ma kafin samun 'yancin kai. Kowane yanki ya taka rawarsa wajen gina wannan ƙasa.
Tun daga 1999 zuwa yau, shugabanni daga sassan Arewa daban-daban na ci gaba da ba da gudummawa ga bunƙasar Najeriya.
Don haka muna kira gare ku da ku goyi bayan Shugaba Bola Ahmed Tinubu da Mataimakin Shugaban Ƙasa Kashim Shettima. Wannan haɗin gwiwa yana da muhimmanci ga Najeriya, da kuma ƙarfafa haɗin kai a faɗin Arewa.
Daga Kudancin Najeriya muna da Shugaba Bola Ahmed Tinubu, daga Arewacin Najeriya kuma muna da Mataimakin Shugaban Ƙasa Kashim Shettima. Wannan zai ƙara ƙarfafa dankon haɗin kai tsakanin Arewa da Kudu.
Duk wanda ke zaune a nan yau yana wakiltar muhimman masu ruwa da tsaki daga jihohi daban-daban na Arewaci da Kudancin Najeriya.
Babban burinmu shi ne zaman lafiya da haɗin kai a Najeriya," in ji Mai Mala Buni.
#ArewaForAsiwaju
#A4A
The U.S-Nigeria security partnership is delivering results. Peace Through Strength 🇳🇬🤝🇺🇸
None of this happens without the ongoing partnership between President Trump and President Tinubu, their steadfast commitment to eliminating terrorists, and Nigeria's willingness to work closely with the U.S. government.
Because of the success of their partnership and relationship the economic and trade opportunities are endless. The best is yet to come. Nigeria is the United States greatest ally in Africa.
@realDonaldTrump@officialABAT@NuhuRibadu@StephenM@SecRubio@JDVance #NigeriaWillBeOK @NEWSMAX
Thank you for the welcome, Kebbi.
What a crowd! What a welcome! Your cheers, prayers and overwhelming show of love touched me deeply.
To our farmers, traders, mothers and hardworking families, I hear you. I know the cost of living remains a burden, and I am determined to see our reforms bring real relief to your homes. More affordable food, better incomes for our farmers, jobs for our young people and opportunities for every child. That remains my commitment to you.
Your welcome today reminded me of what is at stake in 2027.
This election is about your future and the direction of our country. It is a choice between building on the reforms we have begun and returning to the old ways that brought our country to the brink.
Under our APC administration, we have confronted difficult problems, dismantled harmful policies and laid the foundations for a more secure and prosperous Nigeria. We have come too far to turn back. There is more work to do, and I am determined to see it through.
Thank you, Kebbi. Alhamdulillah!
Bola Ahmed Tinubu
Yayin da tawagar yaƙin neman zaɓe ke isa Birnin Kebbi a yau, ga wasu daga cikin ayyuka da tallafin gwamnatin tarayya da aka gudanar ƙarƙashin Ajandar Renewed Hope a faɗin Jihar Kebbi:
- Aikin girka na'urorin wutar lantarki ta hasken rana mai ƙarfin 3.5MW da ke gudana, tare da gyaran taransfoma a kan hanyar Ambursa zuwa Gulumbe.
- An raba buhunan takin zamani masu rangwame sama da 20,000 ga ƙananan manoma 5,040, tare da tallafin noman alkama a ƙananan hukumomi 12.
- An biya miliyoyin naira na lamunin ɗalibai ta hannun NELFUND ga manyan makarantun jihar, tare da ɗaga darajar Asibitin Tarayya (FMC) na Birnin Kebbi zuwa Asibitin Koyarwa na Jami'ar Tarayya.
- An ceto dukkan ɗalibai mata 24 na makarantar Maga da aka sace, tare da sake buɗe hanyoyin kan iyaka na Kamba da Tsamiya domin bunƙasa kasuwanci a yankin.
#ArewaforAsiwaju
#A4A
The General Public is hereby invited to the official opening of the "Mal Uba Sani Fityanul Islam Juma'at Mosque, Anguwan Muazu, Kaduna," built by Usman Shugaba, CPSO to President Asiwaju Bola Tinubu.
Date: 20/11/26
Venue: Anguwan Muazu, Kaduna