@1Alaramma@__yellows Amma aida bayan election kunce tinubu yace zaimasa minister ai ynxu kuma da kuka ba'a bashy ba shine zaku fake da rashin lfy tindaga randa aka baiwa ganduje APC chairman yafara rashin lfy
@bbchausa Tayaya hakan zaiyiwu bayan ita kanta gwamnatin dake shugabantar al'umma tanada karancin ilimi addini kuma ba'akan tafarkin musulunci take jagoranciba sunayine akan consutution na nigeria ynxu wann sune wanda zakusa su tantancemuku malaman addini.