#XAUUSD👉Weakly and Daily Chart
Inda arrows can guda2 su ke nan ne 62 level na wannan Range din,kuma saman su kadan a kwai wani POI ga shi can,amma bari mu sa Ido mu ga abinda farashi zai yi a wajan
XAUUSD has tapped the 62% level,Now we're watching for the next price reaction👁
#XAUUSD Cleared The Path 👁
Ka fitar da premium anddiscount , sannan ka sa ido farashi ya dawo premium 50% idan ya dawo ka jira ka sami confirmation idan ba ka samu ba to ya na shiga 62 level just SELL it
HAPPY SALLAH❤️

#XAUUSD ke nan💔
Kwana2 ina rashin Lafiya , Jiya sai na ji na samu sauki har na yi wannan Analysis din kuma na sa Orders ashe Kwarfe ni za a yi , yauwa mutane na Wanda su ka yi min magana ban yi reply ba , wannan shine dalilin amma yanzu Alhamdulillah MashaAllah❤️🤲🤲❤️