Whenever you heard about my death, please pray for me, I will desperately need it. Sunni Muslim|Daddy and Mommy's blessing|A Taylor|Business & Microbiologist
DAN ALLAH DON'T SCROLL WITHOUT REPOST
Jama'a An tsinci wannan yarinyar a unguwar dorayi tace sunanta FADILA sunan mahaifinta SUNUSI sunan mamanta FIDDAUSI tace tana da kanwa mai suna intesar idan iyayenta ko wanda ya santa sun gani su tuntubi gidan dagacin Dorayi karama.
Allah ubangiji ya bayyana ta Allah kuma yasa Adace๐๐ป