@ibraheem_gogori Wlh ni kaina abun ya bani haushi… ai kamata yayi ace aminu Kawai ya wuce wurin Kawai ya ware amma ya dawo yana zubar wa da kansa daraja
@Definate_mahsan@MFaarees_ Shida ganduje yaci mai mutunci ya kore shi a kano kaga ya dawo da cewar sai ya koma rumfa.. now we all know who is power drunk…. This is a disgrace to the Bayero’s