Subahanallahi, wusu lokutafa rashin hakuri yake hanamu samun xx dayawa a kasuwannan, wannan token Mai suna $poke yau kwanansa biyu nayi scanning nashi sai nashiga a 17k nasamu 96% nafita Amma yanzu Ina dubawa Ashe har yayi 12x Allah kahadamu da Wanda yafi wannan π€²
Kasuwar crypto idan ta faΙi π
mutane da yawa suna tsoroβ¦
Amma wasu suna ganin opportunity π
A Web3:
Bear market shine lokacin:
β’ learning
β’ building
β’ preparing for next bullrun π
Masu hakuri a lokacin wahala,
sune suke morewa lokacin pump π₯
#Crypto#Web3