@Cool_Ustaz Point of correction did I hear say mistake" kaji tsoron ko dan secondary ba zaiyi abinda tayi ba kuma alot of people call her attention but she arrogantly ignore n here u are calling it mistake. I'm not happy that shes in this mess mind you
@Yar33ma_Cisse@_mai_daraja Toh meye fa'idar maganar taku kai dashi? Idan ma tauhidi kuke so ku tabbatar sai kuyi misali da abubuwa da dama meye na kawo wata magana wacce bata da kan gado ko ma'ana daman akwai mai imani da yake jaa akan ikon Allah akan komai ne? Shiririta ne wlh
@Yar33ma_Cisse@_mai_daraja Akaramakallahu mai tauhidi tambaya ta itace. Allah yana saba alqawari kenan ko canza magana astagfirilah, wa'iyyazubillah domin maganar abinda yake nuni kenan. A mana bayani mu gane kafin mu fara kawo nassi