Whatever you want to order in Kano, the @wegonowng app is your solution. Be if food, groceries, gas and anything you can think of. Download the app and give them a try! Cc @banney___ 🔥👌
In dai har Mace ce ke wallahi yakamata ki saurare wannan, kuma zai wahala ka samu Mace da bata shiga daya cikin wannan ba saboda masifa ne kuma bala’i ne.
Annabi Muhammad SAW yace naga wasu Mata a cikin wutan Jahannama…
A Yau Zina ta zama ba komai ba cikin Al'umarmu..
Allah ka karemu daga #Zina!
Allah ka karemu daga #Zina!
Allah ka karemu daga #Zina!
Allah ka karemu daga #Zina!
Allah ka karemu daga #Zina!
Allah ka karemu daga #Zina!
Allah ka karemu daga #Zina!
🤲🏼🤲🏼
Ba’a taba yin littafin daya kaii ASHIFA ba a tarihin musulunci.
Duk wani musulmi ya kamata ya nemi majalisin da ake yi akan Ashifah ya saurara.
Allah ya bamu Albarkacinsa.