This young boy was found this morning at Kasuwar Bacci. His name is Khalil, and we are trying to reunite him with his family.
If you recognize him or know his parents or guardians, please contact:
07063866677
Dan Allah Retweet🙏🏽
Some are celebrating Father’s Day today, and some are mourning.
May we be able to be good and loyal to our fathers while we have them.
And for those who’ve lost theirs, may Allah forgive them and grant them Jannatul Firdaus.
Ameen🙏🏽
Talauci ya hanaka Iskanchi Amma kana wa kanka kallon mutumin kirki !!
90% ɗinku Masu Zagi, Abinda ke cikin wayoyinku yafi na Salim goje🤌🏽
Yan !ska Clout chasers💔
Akwai wata da naga Ta zaƙe da yawa akan issue ɗinnan na Saleem goje🤌🏽
Nikam Nace Inda Tasan Abinda Mijinta Yakeyi bazatace Uffan ba💔
May Allah Rufa Our Asiri🙏🏽
Sheikh Ahmad Tijjani Guruntum Once Said:-
“Mace Yar Bariki Koh a N100 aka Aura maka ita wallahi an Cuce ka”😩
Kuma Abinda Ya Faru da Saleem na Daga Cikin Illar Auren Mace Yar Bariki💔
Ba Wanda ya taso da nufin zama Mai Shara🧹
Mai kula da yara🧑🧒🧒
Koh Mai Gadi Ba🔐👮♂️
Duk mu muna da Manyan Burika da Kuma Mafarkai😴,
Amma Kashhh Rayuwa Tazo da Nata😩
Ka Girmama Kowa✊🏽
Ƴ Bindiga a TikTok Suna Flaunting kudi💵
Talakawa kuma a cikin comment suna roƙon kuɗin😩,
Suna Roƙon a nuna musu ƙauna, suna Dropping Account Number 🔟
Chaiii!! My Country
A wakar Ado Gwanja nan,
Babu Inda Yafi min daɗi kamar inda ya ce:
"In ba dai mijinki ba, kar ki taɓa shi."
Amma wasu sai ka ga sun mayar da taɓa hannu kamar attendance na
soyayya❤️