Certified Medical lab Scientist,
Certified Science Lab Technologist,
Certified Medical Statistician,
Media Aide to Executive Chairman of UGG Local Govt Kano.
Casting of Median Kerbs from Chediya to Gawuna to Gama A in Nassarawa Local Government as part of the construction of a road network in the area by Gov. @Kyusufabba administration.
#AbbaIsWorking.
Shugaban karamar hukumar Ungogo Hon Alh Tijjani Amiru Binyaminu Yana ta aikin Samar da Ruwan shaa a fadin karamar hukumar Ungogo bisa sahalewar Mai Girma Gwamna Alh Abba Kabir Yusuf
A Iya nan ne Kawai Muke karbar Umarni a Siyasa Allah ubangiji yaci gaba da Baka nasara ubangidan Fita Kunya @TijjaniAmiru Shugaban karamar hukumar Ungogo