Dikkan Dan arewa maihankali babu wani dan siyasa da guda daya dazai iya daga yatsa yace shi yana siyasane dan arewa dakuma talakawa babu idan kuma akwai akawimin shi ako ina yake a arewa.
Mu yan arewa bamu da shuwagabannin idan kuma akwai to dikkansu basu da wani amfani sai zalinci kawai suka iya, takai yanzu Dan arewa bashi da wani qudiri sai tsaro tsaran kuma yakasa samuwa to shawara itace mutashi mutasa musamar wa kanmu da mafita.
Ni Dan arewane kuma ina alfahari da kasan cewata Dan arewa,ammafa maganar gaskiya babu jama'ar da basu san Kansu ba kamarmu Yan arewa, abinda kedamun mu a arewa bawai zuba ido zumuyi gwamnati tadauki mataki muzamu tashi mukare kanmu da kamu.
The ongoing elections of our dear nation Nigerian is going to be very bad elections because all candidates are not good quality to leade us to be a better roles they are all for them self not our peoples.