Wato duk lokacin dana kalli wannan bidiyon na Babban Malami Sheikh Tijjani Gurumtum wato sai naji wani farin ciki a raina. Ba zaka gane irin gudunmawar da wannan bidiyon ya bayar wajen tora asirin wannan tafiya sai ka duba yadda suka yi wannan Bawan Allah ca, raddi to ko’ina malam. Ashe wato saqon ne ya isa.
Allah Ta’ala Ya saka masa da alkhairi, amin.
“From today henceforth I hereby merged my movement of OTP to Tinubu must go. Idan kun Isa ku zo ku kama ni because na fadi ra'ayi na. Shame on all of you. Enemies of democracy.….”
— The moment a Borno lawyer joined the “Tinubu must go” movement.
@BashirAhmaad Messi scored a great goal,but dont say messi played a great game simple because they lost 2-1,and check the stats,he played rubbish,just that he only scoredl
Wallahi tallahi mu bamu zalinci Malam Abduljabar, shi Farfesa Ibrahim Makari ya bada amsar tunda Abduljabar ya tafi - Martanin Baba Impossible Tsohon Kwamishinan Addini na jihar Kano.
Babban malamin Prof. Maqari mai suna Dr. Impossible Baba shi ya tabbatar da hakan a hirar da ya yi kuma ya ce Prof. Maƙari bai fi shi wazifa ba domin ya jima yana Wazifa a duniya. Lahaula wala ƙuwwata illa biLLAHI... InnaliLLAH wa'inna ilaihi rajiun! Ba abin da ya jawo wa Prof. Maƙari wannan matsalar sai maganar Abduljabbar Nasir Kabara! 😭💔
Ashe shi ya sa Prof. Makari ba shi da aiki sai kawo shubuha a cikin mutane a kodayaushe, innalillah wa'inna ilaihi rajiun... Shi ya sa kullum yake karatun da ba a ganewa, lallai Baba impossible ya taimaki mutane da ya faɗa mana wannan magana mai ban mamaki... Kuma dama Baba impossible malaminsa ne kamar yadda ya faɗa a AMC HAUSA, kun ga ya san shi farin sani... Alhamdu LILLAH. Ma sha Allah.
Lallai Prof. Maƙari ya shiga tsaka mai-wuya tare da ruɗani domin daga yanzu da wuya ya sake magana a kan addini saboda Baba impossible zai iya faɗin abin da ba a zato.
Ba abin da ya jawo wa Maƙari wannan matsalar sai shiga matsalar Abduljabbar da ya yi, dama mun faɗa masa ga abin da muke guje masa amma ya ƙi yarda.
Allah ka ƙara wa Annabi daraja.
Alƙalin bayan fage,
Ahmad Usman Elnafaty.
Real Madrid TV releases another video TODAY that compares the brutal treatment to Real Madrid and the princess treatments to Barca.
I love what they are doing, more videos 🔥