Inda so samu ne, yakamata ace "the highest currency of a nation should feed an individual a whole day, no extravagance but at least to satisfaction..."
₦1k should be able to sustain... Amma inaaaaaa.
Matashi talaka mutum ɗaya:
- Abincin safe N1000
- Abincin rana N1000
- Abincin dare N1000
- Ruwa N200
- Transport zuwa kasuwa ko makaranta N1000
Total = N4,200 a rana
---------------------------------
4,200 × 30 = N126,000
Kowane wata zaka kashe = N126,000 idan har kana so ka rayu a ƙasar nan.
Idan kana da mata da iyali, dole sai ka kashe = N300,000 zuwa N500,000
Mafi ƙaramcin albashi N70,000 🥲
----------------------------------
⚠️ Idan kana so ka rayu a Najeriya, dole sai ka haɗa kasuwanci da aiki ko wata hanyar ƙarin samun kuɗi